BBC News Hausa 4.4.8

Licença: Livre ‎Tamanho do arquivo: 45.09 MB
‎Classificação dos usuários: 0.0/5 - ‎0 ‎Votos

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka'ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira) Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya. Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Safe - Shirin Yamma - Shirin Rana Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi. Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka'idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (configurações). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum. O aplicativo oficial de notícias BBC Hausa da ZenoMedia oferece os últimos programas e manchetes de notícias. Você pode ouvir os programas de rádio usando o leitor de áudio gratuito ou usando a opção de discagem telefônica (taxas geográficas padrão de telefones fixos e celulares serão aplicadas. Verifique com seu provedor os custos exatos antes de ligar). - Leia as últimas notícias do site da BBC Hausa - Ouça gratuitamente seus programas de rádio favoritos com o reproduto de áudio ou usando o serviço de discagem telefônica de taxa padrão - Você pode ouvir as edições mais recentes de: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Safe - Shirin Yamma - Shirin Rana Se você optar por receber notificações push, um identificador exclusivo relacionado ao seu dispositivo e seus dados de localização será armazenado pela ZenoMedia em nome da BBC para fornecer-lhe o serviço, permitir que a publicidade seja servida dentro do aplicativo [e para processamento de pagamentos]. Nenhum outro dado pessoal relacionado a você (como um nome de usuário ou endereço de e-mail) é processado. Essas informações só serão processadas de acordo com a Política de Privacidade da ZenoMedia, disponível em https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

história da versão

  • Versão 4.4.8 postado em 2020-10-21

Detalhes do programa